iqna

IQNA

kyakkyawar alaka
Rahoton IQNA kan bude taron hadin kai
Tehran (IQNA) A yayin bude taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 37, babban sakataren kungiyar addinai ta duniya ya jaddada cewa: Daya daga cikin muhimman dabi'u da al'ummomin musulmi za su cimma ta hanyar hadin gwiwa shi ne tabbatar da tsaro mai dorewa.
Lambar Labari: 3489904    Ranar Watsawa : 2023/10/01

Tehran (IQNA) Iran ta bayar da kyautar kwafin kur'anai da kuma littafai na addini ga makarantun musulmi a yankin Jinja na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486585    Ranar Watsawa : 2021/11/21

Tehran (iqna) rubutacciyar makala kan ilimi da amfaninsa wadda jaridar Leadership Hausa ta buga.
Lambar Labari: 3486459    Ranar Watsawa : 2021/10/22

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Hamas ya ce suna da kyakkyawar alaka da kasar Iran da kuma kungiyar Hizbullah
Lambar Labari: 3486046    Ranar Watsawa : 2021/06/24

Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taro wanda ya hada musulmi da kirista a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3485205    Ranar Watsawa : 2020/09/21

Tehran (IQNA) Isma’ila Haniyya ya aike wa babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah da wata wasika
Lambar Labari: 3484962    Ranar Watsawa : 2020/07/07